fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hotuna: A yau lahadi aka daurawa Mustapha Ado Bayero Aure da amarensa guda biyu

A yau ranar lahadi, Mustpha Ado Bayero ya angwance da amarensa guda biyu, Fatima d Badi’a a birin jihar dake arewacin Najeriya.

Mustapha Ado Bayero ya kasance dan auta a wurin mahaifinsa marigayi tsohon sarkin Kano.

Ga hotunan shi tare da amarensa kamar haka:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.