fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Hotuna: Adam A. Zango ya kaiwa Ahmed Musa Ziyara

Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya kaiwa tauraron dan kwallon Najeriya,  Ahmed Musa Ziyara a gidansa.

 

Ahmed Musa ya saka hoton ziyarar da Adam A. Zango ya kai masa inda ya gode masa da ziyarar.

https://www.instagram.com/p/CIthOElDdx8/?igshid=nmr7fjnsf5z

Hakanan shima Adam A. Zango ya godewa Ahmed Musa bisa kyakkyawar tarbar da ya masa.

https://www.instagram.com/p/CIthgo0MlFj/?igshid=kj2oqoayvfki

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.