fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

HOTUNA: Ahmed Musa ya raba Naira miliyan 100 ga zawarawa da marasa ƙarfi

HOTUNA: Ahmed Musa ya raba Naira miliyan 100 ga zawarawa da marasa ƙarfi

Kaftin ɗin tawogar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles, Ahmed Musa, ya raba wa zawarawa, waɗanda mazajensu su ka rasu, da kuma masu ƙaramin ƙarfi zunzurutun kuɗi har Naira Miliyan 100 a mahaifarsa a Jos da ke Jihar Plateau.

Daga Dsily Nigerian

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United tasha kashi daci 2-1 a hannun Brighton

Leave a Reply

Your email address will not be published.