Tsohon gwamnan jihar Rivers, kuma ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya kaiwa sarkin Daura, me martaba Umar Farouk ziyara a fadarsa.
Amaechi ya jene dan neman goyon baya kan tsayawa takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023.
Kuma sarkin ya masa fatan Alheri.


Sanata Ali Ndume na daga cikin wanda sukawa Amaechi rakiya zuwa fadar sarkin Dauran.