fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Hotuna: An ce mana idan muka mutu a goman karshen na Ramadana zamu shiga Aljannah>>Inji wadanan matasan ‘yan Boko Haram din

Wadannan wasu matasan ‘yan Boko Haram ne da aka kama inda suka ce an gaya musu cewa, idan suka mutu a goman karshe zasu shiga Aljannah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Suna jima'i damu kamar dawaki, kuma suna shan miyagun kwayoyi sosai>>Wata Tsohuwar matar 'yan Boko Haram

Leave a Reply

Your email address will not be published.