Hotuna kenan na Baba Dan Audu jarumi a cikin shirin Labarina yayin da ake cigaba da daukar shirin.
Darektan wannan shiri na Labarina, Aminu Saira ne ya wallafa hotunan a shafinsa na Twitter yau ranar talata.
Kuma a baya dama ya bayyana cewa ba zasu wuce tsakiyar watan Augusta ba tare da sun cigaba da haska shirin ba.
