fbpx
Monday, August 8
Shadow

Hotuna: An ciro gawar yaro da ruwa yaci a Kano

Hukumar Kwana-kwana a Kano ta sanar da ciro gawar wani yaro Aminu Ilu dan shekaru 10 daga wani rafi dake Danladi Nasidi a karamar hukumar Kumbotso ta jihar.

 

Lamatin ya farune a jiya, Alhamis bayan da yaron yaje wanka a kudiddifin da ake kira da Italian Pond. Kakakin hukumar ta Kwana-kwana, Alhaji Saidu Muhammad yace kamin jami’ansu su kai inda lamarin ya faru har yaron ya mutu.

Yace an baiwa me unguwar Mariri Kata, Alhaji Gambo Adamu gawar yaron a madadin iyalansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

Leave a Reply

Your email address will not be published.