fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Hotuna: An fara ginin Film Village a Kaduna

Jihar Kaduna ta fara ginin wajan da za’a mayar matattarar hada fina-finai.

 

Ana ginin ne a unguwar Barnawa dake Kaduna. Wajan zai kuma zama dandalin kimiyya da fasaha.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar gwadago ta ba gwamna Fayemi kwanaki 21 ya cika alkauran daya yi masu kuma ya biya ma'aikata albashi

Leave a Reply

Your email address will not be published.