fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna: An ga gawar wata budurwa a kan titi a Jos

An ga gawar wata matashiya, Francisca Choji a jos jihar Filato.

 

An ga gawar matashiyar a Rayfield Resort ranar 1 ga watan Mayu wadda ke tsakanin shekaru 20 da haihuwa.

 

Tuni dai ‘yan uwa da abokan arziki suka hau shafukan sada zumunta dan yin alhinin mutuwarta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe dan sanda sunyi garkuwa da dan kasar Sin a jihar Kwara

Leave a Reply

Your email address will not be published.