Rahotanni sun bayyana cewa, an karawa tsohon shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu girma zuwa mulamin AIG a aikin dansanda.
Hukumar kula da aikin dansanda ta PSC ce ta tabbatar da wannan karin girma.
Kuma shugaban ‘yansanda Usman Baba ne ya sakawa Magu wannan karin girma.





