An kashe masu garkuwa da mutane 2 q yayin da aka kama wasu 3 a karamar hukumar Katon Karfe dake jihar Kogi.
‘Yan Banga da Mafarauta ne suka kama masu garkuwa da mutanen inda aka kwace makamai daga hannayensu.