fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Hotuna: An yi asarar kayan Miliyoyin Naira yayin da gobara ta faru a kasuwar Bauchi

Innalillahi wa inna ilaihim rajiun …

Gobara kenam a kasuwar Muda lawal dake Garin Bauchi …

Allah mayar da Alheri
Allah kiyaye na gaba
Amin.

Gobarar ta farune da daren rabar Laraba har zuwa wayewar garin Alhamis.

A watan Fabrairu ma an samu gobara a kasuwar Bababa Shopping Complex.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yansanda sun yi fada da 'yan ta'adda sun kubutar da mutane 2 da aka yi garkuwa dasu a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.