Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi rigakafin coronavirus a karo na 3 da aka masa a fadarshi.
Coronavirus dai ta dawo Najeriya gadan-gadan wadda a wannan karin aka saka mata sunan Omicron.