Hotuna: Ana irin wannan kitson Naira dari 2 a garin mu ba zan yi karin gashin Dubu 10 ba>>Madam Korede
by hutudole
Tauraruwar fina-finan Hausa, Madam Korede kenan a wadannan hotunan nata inda ta sakasu a shafinta na sada zumunta tana cewa Dari 2 zuwa 3 ake wannan kitson a Garinsu.
Tace dan haka ba zata kashe Dubu 7 zuwa 10 ba wajan yin karin gashi.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: