fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Hotuna: Anyi wa wani dan luwadi duka sai da ya kusa mutuwa saboda sanya tufafin mata a birnin Manchester

Wani matashi dan luwadi da ya koma Manchester daga kasar Birtaniya yana tunanin birnin yana goyon bayan ‘yancin ‘yan luwadi ya sha tsinannen duka sai da ya kusa mutuwa daga wani mutum.

Ance mutumin kafin ya fara dukansa ya tambaye sa miyasa ya sanya rigar mata.

Morgan Fevre, mai shekaru 22, da shan dukan, ya fara zubar jini a kwakwalwa a ranar 10 ga Afrilu.

Yan sanda sun tabbatar da faruwar lamarin a Chinatown da misalin karfe 1:35 na safe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Peter Obi ya koma jam'iyyar Labour Party

Leave a Reply

Your email address will not be published.