Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kaiwa tsaffin shuwagabannin kasa, Janar Abdulsalam Abubakar da Janar Ibrahim Badamasi, Babangida ziyara.
A ziyarar da ya kai musu, sun yi ganawar sirri sannan Atiku daga nan ya wuce Adamawa.