fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hotuna: Bukola Saraki ya sauka a jihar Osun don marawa dan takarar gwamnan jihar na PDP baya ya lashe zabe

Tsohon shugaban sanatocin Najeriya daya fadi zaben fidda gwani na shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Bukola Saraki ya sauka a jihar Osun don taya Ademola yakin neman zabe.

Ademola Adeleke ya kasance dan takarar gaamnan jihar Osun na zaben da zasu yi ranar asabar a jihar.

Kuma gobe sauran jiga jigan jam’iyyar zasu sauka a jihar hadda dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar.

Ga hotunan su kamar haka.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.