Wannan wata me baiwa ‘yan Bindigar IPOB bayanan sirri ce da aka kama a jihar Imo.
An kama matar ne a Orlu inda nan ne aka fi samun matsalar ‘yab Bindigar kuma ta amsa laifinta.