Hotunan yanda dakin ka’aba babu mutane ya dagawa mutane da dama hankali. Kasar Saudiyya ta dakatar da ayyukan Umara sanadin Cutarnan me kisa ta Coronavirus da ta bulla a kasar.
The Tawaf in the Mataf has temporarily been stopped in the Grand Mosque of Makkah for cleaning & as as a precaution for the Coronavirus so it is currently empty. May Allah grant us all wellbeing & bless us all withgood health, & Iman.❤️
Tawaaf continues on 1st and and 2nd floors pic.twitter.com/LJyF2uSXQ2— Wasim Bariوسیم باری (@wasim_dr) March 5, 2020
Hakan yasa jama’a suka kauracewa dakin Ka’aba da a koda yaushe yake fal da jama’a ana bautar Allah.
Bidiyo da hotuna sun yi ta yawo a shafukan sada zumunta inda mutane sukai ta jimamin lamarin.
Makkah Empty 😭video of the mountains, Safaa and Marwa.
Never in the history the Makkah has been so empty. Another sign of getting closer to the judgement day. #Makkah #Umrah #CoronaOutbreak pic.twitter.com/Beog82FZj6— Wasim Bariوسیم باری (@wasim_dr) March 2, 2020
Da dama sun bayyana cewa basu taba ganin dakin Ka’aba babu mutane ba sai a wannan karin,hakanan dutsen safa da Marwa ma babu jama’a.
Empty Mataaf for the first time since Seizure of the Grand Mosque, 1979.
The Mataaf has been closed for thorough sterilization. Tawaaf continues on the other floors of Masjid Al Haram #Makkah pic.twitter.com/pqQPteUFJd
— Wasim Bariوسیم باری (@wasim_dr) March 5, 2020
Duba kasa dan ganin wasu daga cikin hotuna lamarin.