fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Hotuna da Bidiyo:Kalli yanda aka ceto wani matashi yayin da yayi yunkurin fadawa kogin Legas ya kashe kansa

Wani matashi ya tsallake rijiya da baya bayan da yayi yunkurin fadawa kogin Legas ya kashe kansa.

 

An dai ganshi kuma aka gaggauta kubutar dashi aka kaishi wajan ‘yansanda.

Thanks to the quick intervention of LCC Patrol Officers, a young man was saved from commiting suicide on Lekki-Ikoyi Link Bridge. He has been handed over to the Police.@Gidi_Traffic @trafficbutter @TrafficChiefNG @LekkiLersa

Leave a Reply

Your email address will not be published.