Wednesday, June 3
Shadow

Hotuna da Bidiyo:Kalli yanda wani kwarre ya zana Sadio Mane

Wani kwararren me zanene ya zana tauraron dan kwallon kasar Senegal dake bugawa kungiyar Liverpool ta kasar Ingila wasa, watau Sadio Mane.

 

Salon da yayi amfani dashi wajan yin zanen ya dauki hankulan mutane sosai inda akai ta yaba masa.

 

 

 

Matasgin dana ya kware wajan iya Zane-zane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *