fbpx
Friday, December 2
Shadow

Hotuna da bidiyon ayyukan raya kasa da gwamnatin jihar Kano keyi

Gwamnatin jihar Kano, bisa jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta gudanar da ayyukan raya kasa kusan guda goma sha hudu wadanda ake saran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar ya kuma kaddamar da wadannan ayyuka ranar 6 ga watan Disambarnan idan Allah ya kaimu.

Anan hotunane da bidiyoyin wasu daga cikin ayyukan gwamnatin jihar, wadanda suka hada da Asibitin titin zoo, wanda gwamnan ya idasa da kuma asibitin giginyu da gwamnan ya gina aka zuba kayan aiki wanda ya lakume kudi kimanin naira biliyan biyu.

Akwai kuma katafariyar gadarnan ta Fanshekara.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *