Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya bayyana cewa an masa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 na AstraZeneca.
Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda aka ganshi a wani Bidiyo ana masa Allurar Rigakafin.
An kuma ganshi da shahadar dake nuna cewa an masa Rigakafin.
https://www.instagram.com/p/CM1ziNNhlX5/?igshid=9suorrhplmzy