Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya je gidan tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau.
Saidai an samu yaran malam Ibrahim shekarau din sun yiwa Malam Shekarau iho.



Kalli bidiyon kasa;
Ganduje arrived at Shekarau residence pic.twitter.com/RehXEzFhqO
— Imran Muhammad (@Imranmuhdz) May 13, 2022