fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna da Bidiyon Ziyarar Kwankwaso Jihar Ondo Yakin Neman Zabe

A cigaba da Shirye-shiryan Yakin Neman zaben jihar Ondo, tsohon Gwamnan kano kuma tsohon sanatan kano ta tsakiya Dakta Rabi’u kwankwaso ya kai ziyara Jihar Ondo domin gudanar da yakin Neman zaben gwamnan jihar da a ke cigaba da gudanarwa a jihar.

Taron wanda ya samu Dandazon magoya baya da su kai dafifi tare da mawaka da ke ta raira wakoki domin nuna goyan bayan su ga jam’iyyar PDP a yayin taron.

A sakon godiya Da Tsohon gwamnan kano Rabi’u kwankwaso ya aike ta shafin sa na Tuwita ya nuna matukar farin cikin sa da goyan bayan Dantakarar Jam’iyyar PDP.

 

Karanta wannan  Gwamna El Rufa'i yayi fashin baki kan sauyawa jihar Kaduna suna

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.