A yaune tauraron mawakin Gambara tare da abokan aikinsa na yaran Northside suka fita zanga-zangar lumana a Kaduna.
Sun nuna damuwa akan kashe-kashen da ake wa mutane a Arewa da Rikicin Boko Haram da sauransu.
Sun kuma yi tattaki wanda ya samu shigar matasa da dama.
Kaduna tweep @Dj_Abba is here with us proud of you guys pic.twitter.com/gHUhKg3ZDC
— Dantine_jr (@Youngustaaz) October 18, 2020


