fbpx
Friday, August 12
Shadow

Hotuna Da Dumi Duminsu: Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya tuka adaidaita sahu ya dauki fasinjoji a jihar Abeokuta

Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya tuka adaidaita sahu kuma ya dauki fasinjoji a jihar babban birin jihar Ogun, Abeokuta.

Obasanjo yayi hakan ne ranar asabar wanda ya dauki hankulan al’ummar jihar sosai ganin cewa shugaba kamarsa na tuka adaidaita sahu.

Obasanjo, wanda ya rabawa matasa adaidaita sahu yayi kira ga matasan cewa su daina goyon bayan batagarin kasar nan.

Kuma su daina cewa sune shuwagabannin gobe domin goben ba zata taba zuwa su shigo a dama da su yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Barawo ya sace naira miliyan 31 a gidan gwamnatin jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.