fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Hotuna da Duminsu: EFCC gurfanar da Okorocha a kotu

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha a gaban kotu.

 

Ana zarginsa dai da aikata ba daidai ba da wasu kudade a lokacin da yake gwamnan jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Fusatattun sanatocin APC guda 22 sun gana da shugaba Buhari kan sauya sheka

Leave a Reply

Your email address will not be published.