January 19, 2021January 19, 2021 by hutudole Rahotannin da Hutudole ke samu daga Sokoto, babban birnin jihar Sokoto na cewa an samu tashin gobara a kasuwar garin. Hotunan yanda lamarin ya faru kenan. Karin bayani na nan tafe. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×