fbpx
Friday, July 1
Shadow

Hotuna Da Duminsu: Jami’an tsaro sun kama ‘yan Boko Haram a Kano da kayayyakin hada bam

Jami’an tsaro a jihar Kano aun kama ‘yan Boko Haram 2 da makaman Bindigar AK47 guda 4, sai kananan bindigu guda 2.

 

An kuma kamasu da rigunan kunar bakin wake guda 2 sai kayan hada bamabamai da yawa.

 

Koda fashewar data faru a Sabon Gari dake Kano, wasu shaidu sun ce dan kunar bakin wake ne duk da hukumomi sun ce tukunyar gas ce ta fashe.

 

Hakan na zuwane kuma bayan da Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke cewa ‘yan Boko Haram sun shiga jiharsa.

KANO BOMB-BLAST: Reports indicates that following intelligence operations, DSS have arrested 2 #BH Terrorists over the Kano bomb blast incident. Items recovered include 4 AK-47 riffles, 2 Pistols, Suicide Vests & several IED making materials. This latest development supports.

Karanta wannan  Ba zamuyi musu da Ansaru ba saboda 'yan ta'adda ne, haramtacciyar kungiyar IPOB ta musanta kashe musulmai a kudancin Najeriya

..Supports eye witness accounts that the explosion was a suicide bomb attack. This is also coming just few hours after @elrufai @GovKaduna announced that #BH #ISWAP has taken over 2 LGAs in Kaduna State. This successful Ops by DSS might have just saved Kano from a major doomsday.

ADVISORY: Increased BH/ISWAP/Ansarul activities in NW in recent times suggest shift of focus of the group to the region. Public infrastructures like Airport, Rail lines, Roads & Schools have been targeted. Active situational awareness is expedient. Report all unusual activities.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.