Sojojin Najeriya karkashin rundunar Operation desert sanity sun kashe ‘yan Boko Haram da yawa.
Cikin wadanda aka kashe hadda manyan ‘yan Kungiyar, kuma an kashesu ne a Manjo Ali Qere a jihar Borno, ranar 28 ga watan Afrilu.




Kalli karin hotuna anan