Sojojin Najeriya sun yi nasara akan Boko Haram inda suka kashe da yawa suka kuma kwace makamai a maboyarsu.
Hukumar sojojin ce ta bayyana haka inda tace lamarin ya farune a kusa da Tafkin Chadi dake jihar Borno.