Wednesday, December 4
Shadow

Hotuna Da Duminsu:Zanga-zangar kukan yunwa da wahala ta barke a Legas

Masu zanga-zangar a Karkashin gada, Ikeja, Legas sun fito inda suke kukan tsare-tsaren gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da suka jefa mutane cikin wahala.

Suna zanga-zangar ne a yayin da Najeriya ke bukin ranar Dimokradiyya.

Saidai akwai jami’an tsaro sosai a wajan zanga-zangar inda maau zanga-zangar ke wake-waken neman ‘yanci.

Karanta Wannan  Tsohon Shugaban kasa Buhari ya taya Tinubu murnar cika shekara daya akan mulki inda yace 'yan Najeriya su bashi goyon baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *