fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Hotuna daga gurin kaddamar da katafaren kamfanin mai na Gerawa da shugaba Buhari yayi a Kano

 Jiyane shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kafanin yin mai na Gerawa dake Kano, Rahotanni sun bayyana kamfanin a matsayin mafi girma a yankin yammacin Africa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Rivers, Rochas Okorocha

Leave a Reply

Your email address will not be published.