fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hotuna: Dakarun sojin Najeriya sun kashe Boko Haram 5 da wasu da dama, 1 ya mika kai, an kama 1

Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarun sojinta sun yi ruwan wuta akan mayakan Boko Haram a jiya,Litinin a wajaje daban-daban a Jihar Borno.

 

Sojojin sun kai hare-harenne a Tsaunukan Mandara, Darel Jamil Miyenti dadai sauransu inda suka kashe mayaka 5 da sauran wasu, sannan sun kuma kama kubutar da wasu mata 2 da kuma kama wani mewa kungiyar aiki.

Hakanan wani dan kungiyar me Suna Mustapha Kori ya mika wuya inda yace ya tuba. Shugaban sojin ya jinjinawa kokarin nasu inda yace su ci gaba da.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.