Daliban kwalejin Rochas Okorocha Foundation da ke Orji-Uratta a safiyar yau sun gudanar da zanga-zanga kan rikicin jihar tsakanin gwamnatin jihar da mai gidansu, Sanata Rochas Okorocha.
Daliban suna dauke da alluna daban-daban dauke da rubutu ” Karku cutar da Mahaifinmu ”, ”Idan kuka kashe baba Rochas, kamar kun kashe Miliyoyin mutane.
Kalli hotunan a kasa: