fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Hotuna: Dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir ya fita zanga-zangar maganin matsalar tsaro a Arewa

Dan gidan gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya fita zanga-zangar nuna damuwa kan matsalar tsaro a Arewa.

 

Ya fita inda aka ganshi yana daga kwalayen dake kira ga gwamnati ta kawo tsaro a Arewar. Tun a jiya ne dai yayi Alkawarin cewa zai fito zanga-zangar a yau.

Ya kuma bayyana cewa zai bada dukkan wata gudummawa da ake bukata a wajan zanga-zangar.

 

 

Those in Kaduna State peacefully protesting to #SecureNorth & #EndBanditry should please let me know if there’s any support I can render. Be it resources, security & legal aid. You can contact @jishaq1 and @Waspapping_.

Northern Nigeria must be safe. We must make Sardauna proud.

Wani ya tambayeshi me zai sa ba zasu yi amfani da EndSARS ba, sai ya bashi amsar cewa masu maganar SARS suna nasu can, su maganar matsalar tsaro a Arewa zasu yi.

 

Zanga-zangar dai ta neman a kawo karshen matsalar tsaro a Arewa ta ci gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *