fbpx
Monday, August 8
Shadow

Hotuna: Dangote ya baiwa jihar Legas tallafin motoci 35 dan inganta tsaro

Attajirin Africa,Aliko Dangote ya baiwa jihar Legas tallafin motoci 35 dan a inganta tsaro a jihar.

 

Shafin kamfanin Dangotenne ya wallafa hotunan motocin da ya baiwa jihar ta Legas sabbi fil a Leda

A baya dai Dangote ya rabawa jami’an yansandan kasarnan motocin aiki dan inganta aikinsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.