Ƴar Sheikh Jafar Mahmud Adam wato Sheikha Zainab Ja’afar Mahmud Adam ta fara karatun tafsir a Masallacin Usman Bin Affan Gadon Ƙaya da ke garin Kano.