fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Hotuna: Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya hadu da hadimin shugaban kasa, Femi Adesina inda suka gana.

 

Ya bayyana cewa sun hadune a filin jirgin saman Abuja. Yace sun shafe shekara da shekaru basu hadu ba.

 

Ana dai kishinkishin din FFK na shirin komawa APC, abinda tuni ya fito ya musanta.

Was delighted to have bumped into my old friend and brother Pastor Femi Adesina, Special Advisor to President Buhari on Media & Publicity at Abuja airport this morning!

Karanta wannan  Wahalar man fetur ba zata kare ba...>>Inji Gwamnatin tarayya

Oh dear! Now I am really in trouble! Face with tears of joyRolling on the floor laughingFace with tears of joy. It was a pleasure to see Femi again after a number of years! Folded hands

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.