fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Hotuna: Gadar Sama Ta Kasuwar Kantin Kwari Wadda Gwamnatin Ganduje Ke Ginawa Wadda Da Za Ta Ci Naira Bilyaj N6.6

Gadar Sama Ta Kasuwar Kantin Kwari Wadda Gwamnatin Ganduje Ke Ginawa Wadda Da Za Ta Ci Naira Bilyaj N6.6

Ci gaba da katafaren aikin sabuwar gadar sama ta Kasuwar Kantin Kwari wadda Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya ke ginawa akan kudi N6.6Billion. Zata taso daga Masallacin jumaah na Kofar Mata ta tsallake kwanar Kasuwar Kofar Wambai, ta wuce Kasuwar Kantin Kwari sannan ta dire a kan titin Ibrahim Taiwan Road. Ana sa ran kammala aikin nan da shekaru biyu da yardar Allah. Aikin dai Baba!

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
October 30, 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *