Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya ziyarci kasar Italiya yayin da jam’iyyar APC ta fara tantance ‘yan takararta dake neman kujerar shugaban kasa.
Goodluck ya halarci taron wata kungiya ne mai suna ECAM wadda aka kirkira domin hada kawunan ‘yan birtaniya da Afrika bakidaya.
Kuma ganin Jonathan a kasar ya dauki hankula sosai inda mutane keta cecekuce saboda jam’iyyar APC ta fara tantance ‘yan takararta na shugaban kasa.