fbpx
Tuesday, August 4
Shadow

Hotuna: Ganin Minista, Pantami sanye da yagaggen Takalmi ya dauki hankula

A jiyane Ministar sadarwa da Tattalin arzikin zamani, Sheikh Dr. Isa Ali Pantami ya saka hotunan yanda yayi aikin ragon layyarsa da kansa a shafinshi na sada zumunta.

 

Hakan ba karamin daukar hankula yayi ba sosai inda da dama suka yaba masa da kuma nuna sha’awa akai.

 

Saidai wasu abubuwa sun dauki hankula bayan da hotunan suka bayyana.

Minista da da hannun Hagu yake amfani(Bahagumene)

Wasu sun lura cewa Dr. Pantami da hannun Hafu yake amfani wajan aiki, kamar yanda suka bayyana ra’ayinsu a kasan hotunan nashi.

 

Saidai wasu na da ra’ayin cewa yanayin daukar hotonne yasa aka ga haka:

Wata ta dauki Hankula bayan da tace taso ace itace ke aikin:

 

Wata da tace taso ace itace ke wa Dr. Patami aikin naman ta dauki hankula inda aka mayar da lamarin Raha:

Wasu Masu kallon kwakwaf sun gano takalmin da Dr. Pantami ke sanye dashi yagagge ne:

 

Wasu kuwa idansu kan Takalmin da Dr. Pantami ya saka ya kai inda suka ce takalmin yagagge ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *