Wednesday, June 3
Shadow

Hotuna: Gwamna El-Rufai ya fara Rangadi a hanyar Kano

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cika aiki kan abinda ya fada na cewa zai tare hanyar Kano yayin bikin Sallah.

 

Maganar gwamnan ta jawo cece-kuce sosai inda har aka rika barkwanci tsakanin Kanawa da Zagezagi.

 

Hakan ya nuna cewa gwamna El-Rufai ba da wasa yake kan maganar sa ba.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxOne Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *