HOTUNA: Lokacin taron kaddamar da takarar Gawuna/Garo da kuma takarar Ganduje ta kujerar Sanata a mazabar Kano ta Arewa.
An gudanar da taron a dakin taro na Afirka da je fadar gwamnatin Kano a ranar Talata.

Wane fata kuke da shi kan Gawuna/Garo da gwamna Ganduje a Sanata?