fbpx
Friday, May 27
Shadow

Hotuna: Gwamna Wike ya gana da Gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya gana da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

 

Gwamna Wike ya je Kano ne a ci gaba da neman kuri’ar wakilan jam’iyyar na PDP da zasu yi zaben fidda gwamni na dan takarar shugaban kasa nan gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An saka dokar hana fitar dare a jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published.