fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Hotuna: Gwamna Wike ya kaiwa Atiku Abubakar ziyara har gida

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya kaiwa dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ziyara har gida da yammacin yau.

 

A yau ne dai aka baiwa Atiku shaidar lashe zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa da yayi a karkashin jam’iyyar PDP.

 

Atiku yace ya ji dadin wannan ziyara ta Gwamna Wike.

It was a pleasure to receive His Excellency Nyesom Wike in the company of notable leaders and officials of our great party, @OfficialPDPNig, at my residence today.

 

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: INEC ta bayyana sunayen 'yan takarar sanatoci amma ta cire Ahmad Lawal da Godswill Akpabio

I am proud of the promises that this spirit of camaraderie holds for our party as a united front that guarantees victory in the next election to rescue the country. -AA

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.