Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kammala ginin Sashin Farko na Kasuwar Magani dake karamar Hukumar Kajuru.
An dai zamanantar da ginin Kasuwar inda aka saka kayan Zamani da gine-ginen dakunan ahiyar kaya da kuma ban dakuna na zamanu.

Hadimin gwamnan, Abdallah Yunus Abdallah ne ya tabbatar da hakan inda ya saka hotunan ginin Kasuwar a shafinshi na sada zumunta.
2. Phase one of Kasuwan Magani ultra modern market in Kajuru LGA by the administration of Governor @elrufai pic.twitter.com/Js4cnOsxGP
— Abdallah Yunus Abdallah (@Abdool85) July 4, 2020
Ya kara da cewa, nan bada jimawa ba zs’a kaddamar da bude Kasuwar.