fbpx
Friday, August 12
Shadow

Hotuna: Hukumar zabe ta INEC ta fara raba injinan zabe a jihar Osun

Hukumar zabe ta INEC ta fara rana injinan zabe a jihar Osun gami da zaben gwamnan jihar mai zuwa nan da ranae asabar mai zuwa.

Hukumar tana raba injinan zaben ne a hedikwatar ta dake layin Gbongan a jihar.

Ga hotunan su kamar haka

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da fasinjojin jirgin kasa da suka samu 'yanci daga hannun 'yan bindiga

Leave a Reply

Your email address will not be published.