fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna :Jami’an tsaro sun kama wanda yayi ikirarin cewa shi Annabi Isa ne

Lamarin ya faru a kasar Rasha inda wani tsohon dan sanda daya bude wata kungiyar addini ya fara ikirarin cewa shine Annabi(AS) Isa da ya dawo Duniya.

 

Sergei Trop, dan kimanin shekaru 59 ya gamu da fushin hukuma inda aka kamshi shida wani abokin aikinsa.

Jirgin sojoji 4 ne aka aika masa inda suka kamoshi a yau, Talata, 22 ga watan Satumba.

 

Ya hana mata daukaka kansu sama da maza inda kuma ya hana sauran mabiyansa jin dadin rayuwa, wanda shi kuma yana cikin daula, wannan na daya daga cikin dalilan da suka saka aka kamashi.

Karanta wannan  Kalli Bidiyo: An saka dokar hana tadi da 'yan mata a mota me tinted a Kaduna: An ce za'a zane duk yarinyar da aka kama

 

Yana da Mabiya a kasashen Turai ciki hadda jamus.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.